Kurra TV
@kurra_tv
구독자
조회수
동영상
API
30K
실시간 YouTube 구독자 수 카운터
Loading Advanced Analytics...
Kurra TV
Su Waye Mu
Shafin Kurra TV mallakar Kurra Global Media ne. An samar da shafin ne saboda watsa labarun Kwallon-kafa da dumi-dumin su wa masoya harkar taka Leda. Muna da kwararrun ma`aikata wanda suka san harkar wasanni kana suna bin al`amuran wasanni a gida Najeriya da ma duniya don wallafa labarum wasannin da dumi-dumin su.
Burin Mu
Burin mu shine: “Mu watsa labarun wasanni da dumi-dumin su, musamman na Kwallon-Kafa, don nishadin masoya harkar.”
Hangen Mu
Hangen Mu shine: “Watsa labarun wasanni, musamman na Kwallon-Kafa, ta hanya mafi inganci da dacewa tare da burin samar da hadin kai tsakanin al`umomin mu.”
Dabi`un Mu
Mutunci
Karfin-zuciya
Gaskiya
Embed
YouTube 구독자 수, 조회수, 크리에이터 비교, 마일스톤을 실시간으로 추적하고 사용자명을 빠르게 검색하세요.
동영상
Sharhi kan Wasannin WORLD CUP; Bayanai kan makomar ALVAREZ, ENZO DA OLISE. Lissafin MAN UTD: Sharhi
Uploaded
2,401
조회수
261
Likes
10
Comments
About RealtimeSubCount.com
YouTube 구독자 수, 조회수, 크리에이터 비교, 마일스톤을 실시간으로 추적하고 사용자명을 빠르게 검색하세요.